Soyayya text messages a rubuce dan turawa budurwa koh saurayi dan nishadantarwa
————————————
Sakon Soyayya SMS a Rubuce
Tura sakon soyayya a rubuce wani hanya ne na nuna so da kauna. Ko da dai akwai ayyuka da yawa a gaban mu, samun daman tura wa masoyan mu Sakonnin soyayya zai kara dankon so kuma ya bayyana masu ce war muna tunanin Su.
Akwai Sakonnin kala kala da za ka/ki iya tura wa a waya masoya ka/ki. Wasu Sakonnin soyayya masu dadi ne kawai da ratsa jiki. Wasu masu shiga zuciya ne Su sace zuciya. Wasu kuma dai kawai ana tura Su ne dan nishadi da kuma ban dariya.
Akwai kuma wainda ake tura wa a lokaci daban da ban kamar safe, rana, da kuma dare nayin ma masoya barka.
A wannan website (SakonSMS.com), mun jero maku Sakonnin soyayya SMS daban daban duk masu dadi ne da zasu sace zuciya.
Zababen Sakon Soyayya Love na Yau
SAKON SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYA GA BUDURWA
Inda kana neman sakon soyayya masu dadi da zaka ratsa zuciyar budurwa ka da shi, Toh ka shiganan. Akwai Jerin Sakon soyayya na budurwa da muka rubuta maka sun fi guda dari da zaka iya tura mata. Daga budurwar ka har ma mace wanda kake so, duk zaka iya tura masu wannan Soyayya text message din.
SAKON SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYA GA SAURAYI
Suma Maza suna son a ringa tura masu sakon soyayya. A wannan shafin, mun jero maku soyayya text messages masu dadi da ratsa zuciya dan inganta soyayyar ku. Ki birge shi da wadanna Sakonnin soyayya SMS masu sace zuciye da kara love. Zai yi matukan jin dadi kin tura masa wannan soyayya text message na kauna.
SOYAYYA TEXT MESSAGES DAN NEMAN KAUNA
Wannan shafin mun rubuta shine dan jera Hausa love text messages na neman soyayya. Ko dai kina son ki fada mashi kina son shi ko kuma kana son ka fada mata kana son ta, zaka iya amfani da soyayya text messages dan neman soyayya. Ka zaba ko ban garen Maza ko na mata ka samu wanda zaka tura.
SAKON SOYAYYA NA SAFE
Anan mun jera maku sakon kauna a rubuce guda dadi biyu (200). Dari na Masoya Maza dari kuma na mata. Wainnan soyayya text message nayin ma masoya barka da safiya ne. Za’a iya amfani da Su dan fara magane da Masoya da safe. A kowani safiya idan so samu ne, a tura sakon kauna na safe guda daya daga wannan shafin.
SAKON SOYAYYA NA RANA
Sakon soyayya text message ba da safe kawai ake tura wa ba. Ana tura gajerun Sakon soyayya SMS a rubuce da rana. Ana tura shine dan yin gaisuwan barka da aiki, ko kuma barka da rana, da maka mannin su. Hausa love text messages din da muka jera a wannan shafin suna da dadi sossai. Ka kuma nishadantarwa.
SAKON SOYAYYA NA DARE
Dare tayi, Ana jiran gado. Amma kafin ayi barci, ya kamata a turawa masoya sakon soyayya na dare. Mun jero maku Sakonnin soyayya SMS na dare dan yin ma masoya sai da safe. Wannan Jerin soyayya text message na safe mun rubuto sune dan tura wa saurayin ki ko budurwa ka.
SAKON YABON BUDURWA
Soyayya da budurwa sai da fada mata kalaman yabo. A wannan shafi, mun jero maku da kalaman yabon budurwa wanda zaku iya turawa budurwa or mace dan ta ji dadi. Soyayya text messages din na yabon budurwa sun mai guda dari a wannan shafin dan nishadantarwa masoyan ku mata.
SAKON BADA HAKURI SOYAYYA SMS
Idan kayi ma budurwa ka laifi ko kuma kinyi ma saurayinki laifi, Toh ga wurin samun sakon bada hakuri a soyayya. Zaku iya samun Sakonnin sun kai dari biyu — 100 na Maza, 100 na mata dan neman yafiya. Bada hakuri ta soyayya text message Wata zubin shine kawai yadda wanda ka ma laifi ko kuma kikai ma lafia zai amsa.
SAKON NUNA KEWA A SOYAYYA
Shiga nan idan kana ko kina neman Sakonnin soyayya na nuna kewarki koh kewarka. Muna da gajerun Sakonnin soyayya na Ina kewarki masoyina da masoyiyata. Wannan Hausa love text messages din suna da dadi da ratsa jiki. Suna iya sakawa masoya sanyi a zuci saboda ka/kin nuna masu so da kauna.
GAJERUN SAKONNIN BARKA DA JUMA’A NA MASOYA
Tura gajerun Sakonnin soyayya na barka da Juma’a ya zama al’ada ga wasu masoyan. Toh mun jera maku sakon soyayya SMS a rubuce dan turawa masoyan ku. Sakon Juma’at tun balle an tura ta da safe ko bayan an idar da Sallah tana da dadi Sosai. Shiga nan kuga sakon love dan yiwa masoya barka da Juma’at.
ABOUT SAKON SMS
Wannan website an yi shi ne don jero maki sakon soyayya text messages a rubuce. Akwai kala kalan Sakonnin soyayya da muka shirya maku dan inganta soyayyar ku. A haka, Akwai sakon kauna a wannan website din sun fi dubu. Kayi saving website din dan karinga zuwa a kullun.
Comments
Post a Comment