Soyayya text messages a rubuce dan turawa budurwa koh saurayi dan nishadantarwa ———————————— Sakon Soyayya SMS a Rubuce Tura sakon soyayya a rubuce wani hanya ne na nuna so da kauna. Ko da dai akwai ayyuka da yawa a gaban mu, samun daman tura wa masoyan mu Sakonnin soyayya zai kara dankon so kuma ya bayyana masu ce war muna tunanin Su. Akwai Sakonnin kala kala da za ka/ki iya tura wa a waya masoya ka/ki. Wasu Sakonnin soyayya masu dadi ne kawai da ratsa jiki. Wasu masu shiga zuciya ne Su sace zuciya. Wasu kuma dai kawai ana tura Su ne dan nishadi da kuma ban dariya. Akwai kuma wainda ake tura wa a lokaci daban da ban kamar safe, rana, da kuma dare nayin ma masoya barka. A wannan website (SakonSMS.com), mun jero maku Sakonnin soyayya SMS daban daban duk masu dadi ne da zasu sace zuciya. Zababen Sakon Soyayya Love na Yau SAKON SOYAYYA MASU RATSA ZUCIYA GA BUDURWA Inda kana neman sakon soyayya masu dadi da zaka ratsa zuciyar budurwa ka da shi, Toh ka shiganan. Akwai Jerin Sakon s