Skip to main content

Posts

Showing posts from May, 2024

200+ Zafafan Kalaman Soyayya: Lafazin So Masu Dadi da Ratsa Jiki Na Saurayi Da Budurwa

Fadawa budurwar ka ko saurayin ki kalaman soyayya masu dadi na da matukan mahinmanci sabo da yana kara dankon so. Akwai ira iran kalaman soyayya. Wasu kalaman soyayyan na nishadantarwa. Wasu kuma masu sa dariya ne.  Amma ba kowa bane keda lokacin rairaya zafafan kalaman so ba. Sa boda haka, mun zanna mun rubuta muku zafafan kalaman soyayya guda 200 biyu. Daga ciki, Akwai kalaman soyayya masu dadi da ratsa jiki. Akwai masu sa dariya, sa Kewa da kunani. Mun raba su Kashi biyu — Kalaman soyayya na maza da kuma na mata. Kalaman Soyayya Na Maza Zuwa Ga Budurwa A matsayin ka na saurayi, ya ka mata ka iya razana budurwar ka da kalaman soyayya soyayya. Idan ko ba haka ba, sai ka ringa wahala wani ya sace maka ita da kalaman so. Karanta kalaman so wainda muka jera maku. Kalaman So Masu Ɗaɗi Soyayyar ki tasa kullin cikin farin ciki nake dawwama. Ke ce dalilin duk farin ciki da murmushi cikin rayuwa ta. Ke ce mace mafi natsuwa a cikin matan da nariga nasani. Na gode da kasancewa saurayi mafi soyu